iqna

IQNA

IQNA - Hukumar ba da agaji ta Majalisar Dinkin Duniya UNRWA ta sanar da cewa, kashi biyu bisa uku na ababen more rayuwa na Gaza sun lalace sakamakon hare-haren da gwamnatin sahyoniya ta kai. Kungiyar ta jaddada bukatar daukar mataki cikin gaggawa don hana afkuwar bala'o'i a yankin.
Lambar Labari: 3491372    Ranar Watsawa : 2024/06/20

Tehran (IQNA) kungiyar Hamas ta bayyana sakin Abu Atwan da Isra'ila ta yi ala tilas, hakan babbar nasara ce ga gwagwarmayar Falastinawa.
Lambar Labari: 3486088    Ranar Watsawa : 2021/07/09

Bangaren kasa da kasa, kamfanin samar da ruwan sha na kwalba na Naba a birnin Najaf na Iraki ya samar da robobin ruwa guda miliyan 10 domin masu ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3483057    Ranar Watsawa : 2018/10/19